Surprise Castle
Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Sauƙi: Dacewa kan Kadarorin da suka s

Batu Dangane da Dacewa kan Kadarorin da Suka Shafi Filaye da Gine-gine: Dillancin Filaye da Gine-gine Cikin Sauƙi: Dacewa kan Kadarorin da suka s - Paperback

$12.99
$13.99
-7%
Quantity
01

Pay over time for orders over $35.00 with

Offers & Perks

Earn 12 points with this purchase

Added to your rewards balance after checkout.

100 points welcome bonus

Create an account and start with extra points.

Join now
Availability:In StockContributor:Matthias FiedlerPublish date:2/28/2017Pages:40
Languages:HausaPublisher:Matthias FiedlerISBN-13:9783947082698ISBN-10:394708269XUPC:9783947082698Book Category:Business & Economics, ComputersBook Subcategory:Real Estate, Investments & Securities, Software Development & EngineeringBook Topic:Buying & Selling Homes, Real EstateSize:8.00 x 5.00 x 0.08 inchesWeight:0.05Product ID:SCAK84FEBR

Wannan littafi ya ƙunshi bayanai na kawo sauyi dangane da dacewar hanyoyi (aikace-aikace) na batutuwan filaye da gine-gine a duk faɗin duniya tare da lissafi na yiwuwar sayarwa na (Biliyoyin Daloli), wanda aka ƙunsa a cikin manhajar hukumar filaye da gine-gine game da ƙiyasin filaye da gine-gine na (yiwuwar saye da siyarwa na Tiriliyoyin Dala).

Wannan na nufin cewa filaye da gine-gine na zaman mutane da na kasuwanci, ko wanda mutane suka mallaka ko kuma na haya, za a iya dillancinsu cikin inganci da kuma hanyar da babu ɓata lokaci. Hanya ce ta dillanci domin ci gaba cikin ƙirƙira da ƙwarewa nan gaba domin amgfanin duk wikilai na filaye da gine-gine da kuma masu mallakar kadarori. Dacewa na filaye da gine-gine na aiki a kusan duk ƙasashe da kuma tsakanin ƙasashe.

Maimakon "kawo" kadara wurin mai saye ko mai karɓar haya, tare da hanyar neman bayani a yanar gizo mafi dacewa domin filaye da gine-gine, masu bukatar saye ko karɓar haya sun cancanci (binciko tarihi) su gwada sannan su sami haɗi tare da kadarori waɗanda wakilin filaye da gine-gine ya bayar.

Languages:HausaPublisher:Matthias FiedlerISBN-13:9783947082698ISBN-10:394708269XUPC:9783947082698Book Category:Business & Economics, ComputersBook Subcategory:Real Estate, Investments & Securities, Software Development & EngineeringBook Topic:Buying & Selling Homes, Real EstateSize:8.00 x 5.00 x 0.08 inchesWeight:0.05Product ID:SCAK84FEBR
Publisher: Matthias Fiedler

Free shipping on orders over $75. Standard shipping takes 3-7 business days. Eligible items may be returned within 30 days of delivery. Conditions apply.